Posts

ZA'A ƊAUKI SOJOJI A NIGERIA

Image
  ƊAUKAN KURATAN SOJOJI A NIGERIA Rundunar sojan Najeriya zata fara rigistar ɗaukan aiki na kuratan sojoji a yaw 15/02/2021 Zaka bi ƙaidojin da yakamata kamar yadda hafsan sojojin Nigeriya ya bayyanawa BBC Hausa, domin ƙarin bayani da yin rijistar Danna nan Allah bada Sa'a.

ASALIN HAUSAWA.

Image
  ASALIN HAUSAWA H ausa harshe ne na Hausawa, su kuwa Hausawa al'umma ce da suke zaune a ƙasar Hausa acikin yankin Afrika ta yamma. Kuna su. Hausawa mutane ne baƙaƙe, wato baƙar fata ba fara ba, Koda yake akan samu aurataiya da wasu ƙaabilun. Hausawa wasu mutane ne Masu tsananin riƙon al'adunsu na gargajiya, musamman wajan tufafi da abinci da lamurran da suka shafi Aure da haihuwa da mutuwa dama sauran sha'anin mu'amala tsakanin dangi da abokai da shugabanni, da kuma al'amuran sana'a da kasuwanci da neman ilimin addini da na zamani, Amma na zamanin daga baya hausawa suka amshe shi. Kamar yadda tarihi ya nuna, mafi yawan nazamna farfajiyar Afrika ta yamma, mutane ne da Basu da karatu da rubutu nasu na kansu, haka ma al'ummar Hausawa, dan haka zaiyi matuƙar wuya a samu wani Mai bincike Kai tsaye da Zai bugi ƙirji ya faɗi tabbataccen lokaci da aka samu al'umma ta Hausawa, ko kuma Asalin su. Saboda samun rubutaccen wani abu game da su  ya taimaka wajen ɓacew

ANNABI BA WASA BA NE

Image
 SHEIKH ABDULMUDALLAB RADDI ZAWA GA ABDULJABBAR. Tsarki ya tabbata ga Allah, bayanin wani hadisi wanda Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama ya yi, lokacin da ya aika Sahabbai zuwa Dimashƙ dan su isar da saƙon Allah. MIYA BIYO BAYA? Akwai doguwar tafiya Daga Madina zuwa sham, Sahabbai na Manzon Allah sai suka Kama Wani ƙaton kifi suka ci, kamar dai yanda Bukhari da Muslim suka ruwaito. Abduljabbar Nasiru Kabara ya ƙaryata hadisin, da ga baya ssi yace wasu masana su bashi Labarin shin za'a iya samun kifin mai girma haka, masanan sun kai masa bincike na ƙarya. Allah me yanda yaso, ganin wannan video na Raddi da ABDULMUDALLAB yayi zai tabbatar maka da gaskiya ta lamarin Allah, 👇 Wannan shine ƙwarangol na kofin. Allah sa mudace.

BABU SAURAN MUQABALA DA ABDULJABBAR

Image
           NAZIRU SARKIN WAƘA NA KANO Mawaƙi naziru Sarkin waƙar Sarkin Kano ya yi iƙrarin cewa Abduljabbar bai iya karanta qura'ani ba kuma zai yi muƙabala da shi. Hakan kuma ya tabbata. Domin naziru Sarkin waƙa ya haɗa Wani video ma ban sha'awa na muqabalan Abduljabbar inda Sarkin waƙa ya tattaro wasu malamai da karatun Abduljabbar, ya haɗa video me ban mamaki. Ga video 👇 wanda sakin waƙa ya haɗa. Asha kallo lafiya.

YAREN HAUSA 01

 KASHI NA ƊAYA 1.0, SADARWA TA CIKIN RUBUTU A DUNIYA. 1.1. SADARWA TA MAGANA. Mafi daɗewa a cikin hanyoyin sadarwa a Duniya ita ce hanyar yin Maganar baki a tsakanin mutane biyu, ko Fiye, dalilan iya wannan sadarwar suna iya zamantowa dan waɗansu hulɗoɗi ne na zumunci,. Ko na ciniki, ko na waɗansu Al'amura na yau da kullum. To Amma fa sadarwa tayin magana baki da baki tana bukatar sai an sadu tsakanin mai yin Maganar da Wanda ake so a gayawa ita. Idan Akwai tazara tsakanin mai so ya faɗi maganar da Wanda za'a gayawa, misali su zamanto a garuruwa ko unguwanni Wanda suke nesa da juna ne,  to fa an samu cikas ke nan, idan hakan ya faru babu yadda za'a yi daidai dayan yacira daga inda yake, sai yayi tafiyaiy dan yasamu ɗayan kenan yaje ya faɗo masa sannan ya dawo. Bayan tafiya wahalalliya da aka yi domin isar da wannan saƙon Ko kuma ya aika Wani da zancen da yake so ya

ƊALIBAN ABDULJABBAR.

 KIRA GA ƊALIBAN ABDULJABBAR DA SU DAINA RUBUTU, DOMIN YANZU ANA CIKIN WANI HALI. Ku dena rubutu dan Kada ku janyo masa wasu matsalolin da ku kanku, domin yanzu anwuce fagen Raddi. Addu'a ce ta kamace ku Yanzu har ya kuɓuta.